innalillahi Yan Kai Amarya Mutun 6 Sun Mutu a Hadarin Mota Kalli Video…

innalillahi Yan Kai Amarya Mutun 6 Sun Mutu a Hadarin Mota Kalli Video…















innalillahi Yan Kai Amarya Mutun 6 Sun Mutu a Hadarin Mota Innalillahi Wainna Ilaihi RajiUn Kalli Video…


Yanzu-Yanzu Innalillahi Wainna Ilaihi RajiUn; Hadarin Mota Ya Ritsa da Wasu Mata Shida da Direban Su Inda Sukai Hadarin Mota Suka Rasu Allah Sarki.



WasΓΊ Mata ShΓ¬da Ζ³an ƊaΓΊkar AmΓ ryΓ‘ TarΓ©da DΓ­rΓ©bansΓΊ SΓΊn RasΓΊ A SanadΓ­yar HaΙ—arΓ­n MΓ³tar Da Ya FarΓΊ Da SΓΊ A Hanyar SΓ³kΓ³tΓ³ ZΓΊwa ArgΓΊngΓΊ A JΓ¬ya LadΓ­



Allah Ya Jíkansú. Amìn



Allahu Akbar’ Muna Fatan Allah Ubangiji Subuhanahu Wata’ala Yajikan Sa Da Rahama Amin.



Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci daga kaanywood.

Post a Comment

0 Comments