Tirkashi Ba Amana: Miji Ya Dawo Daga Tafiya Ya Kama Matarsa Da Babban Abokinsa Suna Lalata A Kan Gadon Aurensa

innalillahi. Mun samu labarin wani Ango Ya Kama Matarsa ​​A Otel Tare Da Babban Abokinsa Mako ÆŠaya Da Auren. Wani Ango É—an Najeriya da ya yi aure ya kama matarsa ​​tana tsaka da lalata da abokinsa Otal.

Tirkashi Ba Amana: Miji Ya Dawo Daga Tafiya Ya Kama Matarsa Da Babban Abokinsa Suna Lalata A Kan Gadon Aurensa
An ga wani faifan bidiyo da ya É—auki hankulan mutane inda ya yaÉ—a matarsa ​​da abokinsa a wani otel yayin da suke tsaka da holewar su. Rahotanni sun bayyana cewa ma’auratan sun yi aure kwanan nan, don haka abun ya. matuÆ™ar É“ata masa rai sosai inji shi angon.

Ango ya ce tun da farko ya gargaÉ—i abokin nasa mai suna Dennis da ya guji matarsa ​​bayan ya ga suna wata mu’amala wacce bai gane mata ba. Amma sai bai ji ba, ya ci gaba ba har sai da na kama su da hannuna a wani É—akin Otal inji shi.

A cikin faifan bidiyon, ana iya ganin shi yana caccakar abokin nasa wanda ya tarar da matarsa ​​har ta É“oye a banÉ—aki, inda Ango ya ke tambayar matar ta dalilin da ya sa ta ci masa amana.

Post a Comment

0 Comments