Tirkashi Ba Amana: Miji Ya Dawo Daga Tafiya Ya Kama Matarsa Da Babban Abokinsa Suna Lalata A Kan Gadon Aurensa
innalillahi. Mun samu labarin wani Ango Ya Kama Matarsa A Otel Tare Da Babban Abokinsa Mako ÆŠaya Da Auren. Wani Ango É—an Najeriya da ya yi aure ya kama matarsa tana tsaka da lalata da abokinsa Otal.
Tirkashi Ba Amana: Miji Ya Dawo Daga Tafiya Ya Kama Matarsa Da Babban Abokinsa Suna Lalata A Kan Gadon Aurensa
An ga wani faifan bidiyo da ya É—auki hankulan mutane inda ya yaÉ—a matarsa da abokinsa a wani otel yayin da suke tsaka da holewar su. Rahotanni sun bayyana cewa ma’auratan sun yi aure kwanan nan, don haka abun ya. matuÆ™ar É“ata masa rai sosai inji shi angon.
Ango ya ce tun da farko ya gargaÉ—i abokin nasa mai suna Dennis da ya guji matarsa bayan ya ga suna wata mu’amala wacce bai gane mata ba. Amma sai bai ji ba, ya ci gaba ba har sai da na kama su da hannuna a wani É—akin Otal inji shi.
A cikin faifan bidiyon, ana iya ganin shi yana caccakar abokin nasa wanda ya tarar da matarsa har ta ɓoye a banɗaki, inda Ango ya ke tambayar matar ta dalilin da ya sa ta ci masa amana.


0 Comments