Allah ya yiwa Fitaccen mawakin nan dan jamhuriyar Nijar wanda yai wakar (Baba Zai Dada Aure) da wakar (Baba Ya Saki Anti Amarya) wato Mawaki Mahmud Nadanko.
Mawakin ya rasu ne sakamakon haɗarin mota haɗarin da yai sanadin mutuwar su, su uku.
Muna roƙon Allah ya jikansu da Rahama


0 Comments