Allahu Akbar: π Allah Yayiwa Mahaifiyar Alasan Kwalli Rasuwa Chairman Din Kannywood Ta Rasu Shekaran Jiya Da Daddare Anyi Jana’izar Ta Ranar Juma’a A Unguwar Bacirawa Kwanar Madugu Allah Yajikanta Da Rahama Ya Aljannace Makomarta Da Dukkanin Musulmai Idan Tamu Tazo Allah Kasa Mu Cika Da Imani π€² Albarkacin Annabi ο·Ί. Amin
KALLI VIDEO π



0 Comments