Shahararriyar Me Amfani Da Kafar Sadarwa Ta Facebook Fareeda Tofa Ta Bayyana Cewa, Bata Da Wani Buri A Rayuwarta Da Ya Wuce Ta Auri Yariman Saudia Wato Muhammad Bin Salman.
Ta Bayyana Hakanne A Tattaunawarta Da Tashar Freedom Radio A Dandalinsu Na Youtube Cikin Shirin Da Suke Gabatarwa Na Masu Amfani Da Kafar Sada Zumunta Ta Facebook. Fareda Tofa Ta Kara Da Cewa, Idan Allah Yasa Burinta Na Yin Wuff Da Yariman Kasar Saudiyya Ya Cika Zata Tabbatar Ya Mayar Da Najeriya
Fareda Tofa Ta Kara Da Cewa, Idan Allah Yasa Burinta Na Yin Wuff Da Yariman Kasar Saudiyya Ya Cika Zata Tabbatar Ya Mayar Da Najeriya
Danna Manyan Rubutu Dan Ganin Bidiyon 👉 FULL VIDEO 👈


0 Comments