Dan Allah Al’umma Ku Temaka Domin Ceton Rayuwar Wannan Bawan Allah |











Hassan Abubakar matasahi ne, Yana da shekaru akalla talatin (30)’ da haihuwa yana zaune a Karamar hukumar Bakori. Akan layin Talba makwabcine ga ALKA mai kayan miya.



Unguwar Tofa Allah ya jarabce shi da ciwon hannu yana cikin wani hali muna fatan zaku taimaka domin kaishi asibiti.

Bayan mun amsa kiran dan uwa Hassan , acikin tattaunawar da mu kayi dashi. Yake fada mana faruwar wannan ciwo inda yace kawai yaji hannunshi yana kaikayi’ daga nan mai faruwa ta faru kamar yanda kuke gani a photo.

Bisa girmamawa agare ku al ummar karamar hukumar Bakori”, Wannan bawan Allah baida abinda zaije asibiti kutaimaka domin ceto rayuwar shi, Akwai lambar yan uwan shi don tuntubar mara lafiya da asusun ajiyar banki taro da sisi za suyi matukar tasiri wajen yi mashi magani, Jazakallah.

Domin Temakawa 👉 09116705676 

Post a Comment

0 Comments