innalillahi wa inna ilaihirraj un rashin lafiyar malam lawan gajere tayi tsanani abun har yakai baya iya tafiya kwata kwata yana neman taimako
ya bukaci ali nuhu ya taimaka masa amma bai taimaka masa ba yaje gurin rarara amma rarara dubu uku kacal ya bashi wannan abu bai dadi ba .
labarin dai aminu j town boy ne ya bayar akan shafinsa na tik tok amma naziru sarkin waka ya taimakeshi adam a zango ya bashi naira dubu ashirin .
allah yasa mudace ameen summa ameen


0 Comments