Innalillahi Wa’inna’ilaihi Raji’un π Allah Yayiwa Dr. Nuhu Muhd Sunusi Sarkin Dutse Rasuwa Allah Allah Ya Jikansa Da Rahama Yasa Mutuwar Hutuce, Allah Ya Yafe Masa Kuskure.
Gawar Me Martaba Sarki Zata Sauka Gobe A Filin Jirgin Saman Ζasa Da Kasa Dake Dutse Jahar Jigawa Da Misalin Ζarfe 10 Na Safe
Za’a Gudanar Da Jana’izarsa Da Misalin Ζarfe 2 Na Rana A Masallacin Idi Na Dutse Dake Bye_Pass Wanda Yake Kallon Jami’ar Gwamnatin Tarayya Ta FUD.


0 Comments