Danna wannan 👆👆👆👆👆
kamar yadda zaku ga bidiyon shidai wannan mutumin kowa yana tinanin baze taba rayuwa ba amma lamarin Allah sai gashi a raye duk da chewa kokon kan sa ya Lome.
akwai mutane da dama da suka gamu da hatsari makamanchin wannan kuma basu rayu ba amma chikin ikon Allah wannan gashi ya rayu.
Kai tsaye ga dai Bidiyon nan ku kalla.
👇👇👇👇


0 Comments