Innalillahi wa’inna’ilaihi raju’un yanzu yanzu hatsarin mota yayi sanadin mutuwar jikokin Sheikh Dahiru Usman Bauchi Gudu biyu Allah jikan musulmi.
Za,ayi jana’izar wan nan bayin Allah gobe kamar yadda addinin Musulunci ya bada umarninyi ya Allah marasa lafiya na gida da asibiti Allah Ubangijin ka basu lafiya masu lafiya kuma Allah Ubangijin ka kara musu lafiya mai amfani duniya da lahira.


0 Comments