innalillahi Yan Kai Amarya Mutun 6 Sun Mutu a Hadarin Mota Innalillahi Wainna Ilaihi RajiUn Kalli Video…
Yanzu-Yanzu Innalillahi Wainna Ilaihi RajiUn; Hadarin Mota Ya Ritsa da Wasu Mata Shida da Direban Su Inda Sukai Hadarin Mota Suka Rasu Allah Sarki.
WasΓΊ Mata ShΓ¬da Ζ³an ΖaΓΊkar AmΓ ryΓ‘ TarΓ©da DΓrΓ©bansΓΊ SΓΊn RasΓΊ A SanadΓyar HaΙarΓn MΓ³tar Da Ya FarΓΊ Da SΓΊ A Hanyar SΓ³kΓ³tΓ³ ZΓΊwa ArgΓΊngΓΊ A JΓ¬ya LadΓ
Allah Ya JΓkansΓΊ. AmΓ¬n
Allahu Akbar’ Muna Fatan Allah Ubangiji Subuhanahu Wata’ala Yajikan Sa Da Rahama Amin.
Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci daga kaanywood


0 Comments