Ku yafe masa": Ali Nuhu ya yabi DAVIDO bayan goge bidiyon Batanci ga musulmai......






arumi Ali Nuhu ya godewa mawaki Davido kan matakin da ya dauka akan faifan bidiyo.


Ali Nuhu ya wallafa a shafinsa na Instagram inda ya godewa mawakin bayan ya goge bidiyo


Ya roki magoya bayansa da sauran Musulmi su bar maganar a wuce don a zauna lafiy

Ya Kamata Ya Nemi Gafara": Mutane Sun Yi Martani Bayan Ali Nuhu Ya Godewa Davido Akan Goge Bidiyo.

kamata-ya-nemi-gafara-mutane-sun-yi-martani-bayan-ali-nuhu-ya-godewa-davido-akan-bidiyo

KALLI VIDEO 👇




Post a Comment

0 Comments