Saudiyya ta taimakawa Najeriya da dabino har tan (50) don rabawa marasa karfi a ƙasar kalli.











Saudiyya Tayi Abunda ta saba domin Wannan kyautar ba ita ce karon farko a tarihi da kasar mai Tsarki ta Saudiyya ke taimakawa kasar Najeriya da dabino domin marasa karfi a ƙasar.



Wakiliyar Nijeriya Janet Olisa wadda ta karbi kayan a madadin ‘yan Najeriya, ta gode wa kasar Saudiyya kasa mai Tsarki da wannan kyauta da taimakon da take yi a koda yaushe kamar yadda ta saba.

Post a Comment

0 Comments