Saurayi ya cinnawa Gidan su budurwar sa Wuta bayan an Daura aurenta da wani buzu......











Wakilin sashin Hausa ya ce yanzu haka Ζ΄an unguwar na can suna Ζ™oΖ™arin kashe wannan Wuta da saurayin ya cinnawa gidan su budurwar tasa saboda an Ι—aura aurenta da wani ma'aikacin kamfanin mai na Ζ™asa NNPC a Ι—azu da misalin Ζ™arfe 2:00 na rana

Tun farko an bayyana cewar saurayin ya shafe kimanin shekaru 13 yana Ι—awainiya da yarinyar tun shekara ta 2014 ya kammala karatun NCE yana jiran ya samu aikin yi bai samu ba sai a watan daya gabata ya tafi neman kuΙ—i jihar Legas bayan ya dawo a daren jiya sai ya samu labarin cewa

Za'a Ι—aura auren budurwar sa da wani ma'aikacin NNPC wanda suka haΙ—u da budurwar Ζ™asa da mako guda inda ya ce shi zai Ι—auki nauyin komai, yanzu haka dai an Ι—aura auren, kunji fa kuna ganin iyayen budurwar sun yi masa adalci kuwa?

Post a Comment

0 Comments