“Shahararren malamin addinin Musulunci Sheikh Dahiru Bauchi ya cika shekara dari (100) a lissafin Hijiriyya a duniya yana hidimtawa addinin Musulunci da darikar Tijjaniyya.
“Muna rokon Allah ya kara lafiya Shehu Dahiru Bauchi lafiya da nisan kwana ya kara daukaka cika rayuwa Amin Summa Aminnn.
Babangida A. Maina
Tijjaniyya Media News


0 Comments