Kamar yadda kuka sani Jarumarl Masana’antar Kannywood Umma Shehu ta fara tallar maganin Mata wanda hakan ya sa Jama’a suka fara mata cece-kuce kala-kala.
Tallar maganin da Jaruma Umma Shehu take tana yiwa wata Mata ne mai suna Jarumar Mata wanda abubuwan da take fada a cikin tallar sun yi tsauri, wanda hakan yada Mutane suke ganin rashin dacewar tallar.
Ga vedion nan a kasa


0 Comments