DA DUMI-DUMI: Jam'iyyar NNPP ta nemi Kwankwaso da ya lallaba ya fice daga jam'iyyar ko kuma su kore shi.
Wasu shugabanni a NNPP sun zargi Rabiu Musa Kwankwaso da hada-kai da Bola Ahmed Tinubu.
Kwamred Sunday Oginni yana so ‘Dan takaran ya rufawa kan shi asiri ya bar Jam’iyya ko a kore shi.
Kungiyar ta ce Kwankwaso ya yaudari asalin wadanda su ka kafa NNPP saboda manufar siyasarsa.


0 Comments