da Tirelar Dangote, Ya Ɓurma Gida Ya Murƙushe Yara 3 har Lahira.....





da Tirelar Dangote, Ya Ɓurma Gida Ya Murƙushe Yara 3-karen-mota-ya-yi-karambani-da-tirelar-dangote-ya-auka-gidan-ya-murkushe-yara/Kasance mutumin farko da zai samu labarai da duminsu daga Babban Editanmu YI RIJISTA MUN GODE! Duba akwatin sakonka na email don tabbatar da shiganka Tuni ka shiga tsarin samun labaranmu Duba akwatin sakonka don kasancewa mutumin farko da zai samu labarai masu zafi Read now ➤ Gida Labarai LABARAI Karen Mota Ya Yi Karambani da Tirelar Dangote, Ya Ɓurma Gida Ya Murƙushe Yara Updated Asabar, Agusta 05, 2023 at 12:57 Yamma daga Muhammad Malumfashi Motar kamfanin Aliko Dangote ta kashe yara har uku a garin Zariya a wani mugun hadari Tirelar ta burma har uwar daka, ta raunta iyayen yaran wanda yanzu haka su ke jinya a asibiti Abin ya faru ne a garin Zariya da ke Jihar Kaduna, karen mota ne ya saci tirelar uban gidansa DUBA NAN: Danna “See First” karkashin karkashin "Following “ don samun labaran Legit.ng a shafinka na Facebook akai-akai Kaduna - Wata motar kamfanin Dangote ta yi sanadiyyar rasu rayuka a garin Zariya a jihar Kaduna, inda lamarin bai zo da dadi ba. Abin da ya faru kuwa shi ne, Aminiya ta ce tirelar kamfanin ta shiga gida da kimanin karfe 3:00 na dare, ta bi ta kan yara su na barci. Ana zargin motar dauko kayan ta kufcewa direban ne, shi kuma ya doshi gidan wani mutumi da aka ce sunansa.

karen-mota-ya-yi-karambani-da-tirelar-dangote-ya-auka-gidan-ya-mu

Post a Comment

0 Comments