Innalillahi wainna ilaihir rajiun,Allah yayiwa daya daga cikin abokiyar sanaarmu rasuwa,mai suna HAUWA MAGAJI GWARZO ,
Zaayi janaidarta a gidanta dake kakuri kan titin tsohuwar kasuwa,
da misalin karfe 4:00pm muna rokon allah ya gafarta mata yasa aljannah ce makoma a gareta,ya kuma raya abinda ta bari ,allah yasa mu cika da imani 🤲🏻😭
KALLI VIDEO 👇



0 Comments