Kamar Dai Yadda Kowa Ya Sani Shirin Izzar So Shire Me Dogon Zango Dake Zuwa Duk Mako Mako A Dandalin YouTube Wanda Yanada Daga Cikin Fitattun Shirye-shiryen Wasan Hausa Da Sukafi Kowannen Tarin Ma Kallata, Shirin Izarso Ya Kasance Shiri Me Ilimantarwa Fadakarwa Hadda Nishadantarwa – Yana Zuwa Daga Bakori Tv Ta Tsohon Jarumi Kuma Fitacce Wato Lawan Ahmad Wanda Ake Kira Da Umar Hashim.
KALLI VIDEO 👇👇


0 Comments