Alhamdulillah mawaki dauda kahutu rarara yayi alkawarin zai taimakawa matasa masu son su dogara da kansu da jari wasu kuma da gida wato muhalli domin inganta rayuwarsu
a wata hira da akayi da mawaki dauda kahutu rarara ya bayyanawa duniya hakan kuma ya bukaci addu’ar jama’a akan allah ya bashi ikon taimakawar .
wannnan kudiri na mawaki dauda kahutu rarara mai kyau ne allah ya bashi ikon chikawa ameen summa ameen mungode kuci gaba da ziyartar wannan site mai albarka .


0 Comments