Abin Tausayi 😭 23 Yana Fama Da Cuta Me Tsanani, Indai Kunada Imani Zaku Tausaya Masa. Allah Yakara Mana Lafiya, Zaman Lapiya Da Kudade.

 




Abin Tausayi 😭 23 Yana Fama Da Cuta Me Tsanani, Indai Kunada Imani Zaku Tausaya Masa. 


Allah Yakara Mana Lafiya, Zaman Lapiya Da Kudade.



Indai Kunada Imani Zaku Tausayawa Matashi Dan Shekara 23 Da Lalura Ta Mayar Dashi Kamar Jariri, Wannan Bidiyon Ta Tashi Hankalin Masu Imani Kuma Tasa Sun Kara Godiya Ga Allah Bisa Ni’imar Da Allah Yayi Musu Ta Lapiya Kamar Yadda Kuka Gani A Faifan Bidiyon Dake Sama Da Kasan Rubutunnan Ku Danna Kusha Kallo Sannan Ku Bayyana Mana Ra’ayinku Dan Gane Da Bidiyon Mungode Da Ziyartarmu.






Post a Comment

0 Comments