INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN! Allah Ya dauki rayuwar babban Malamin Musulunci Limamin Turnuku na Afirka Sheikh Abubakar Giro Argungu.











INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN!
Allah Ya dauki rayuwar babban Malamin Musulunci Limamin Turnuku na Afirka Sheikh Abubakar Giro Argungu.

Innalillahi wa Inna ilaihi Raji'un

Allah ya yiwa Sheikh Abubakar Giro Argungu Rasuwa.

Marigayin ya rasu ne bayan jinya da yayi na 'dan lokaci a Birnin kebbi. Za'a masa sallar janaza Gobe alhamis insha Allah. Zamu sanar da lokaci nan gaba.

Daga Ibrahim Aliyu
JIBWIS


_






KALLI VIDEO 👇👇




Post a Comment

0 Comments