Rundunar sojojin Nijeriya ta ce dakarunta sun kashe gomman gawurtattun 'yan ta'adda a wani hari na musamman da suka kaddamar a jihar Sokoto da ke arewacin kasar. Kakakin rundunar, Birgediya Janar Onyema Nwachukwu ne ya bayyana haka a wata sanarwa da rundunar ta wallafa a shafukanta na sada zumunta ranar Talata. Ya ce dakarun sojin Nijeriya sun kaddamar da "samame da aka tsara cikin nutsuwa a kauyen Tukandu don murkushe wata kungiyar gawurtattun 'yan ta'adda da ke da alhakin aikata laifuka da dama a yankin."

 








Rundunar sojojin Nijeriya ta ce dakarunta sun kashe gomman gawurtattun 'yan ta'adda a wani hari na musamman da suka kaddamar a jihar Sokoto da ke arewacin kasar.


Kakakin rundunar, Birgediya Janar Onyema Nwachukwu ne ya bayyana haka a wata sanarwa da rundunar ta wallafa a shafukanta na sada zumunta ranar Talata.


Ya ce dakarun sojin Nijeriya sun kaddamar da "samame da aka tsara cikin nutsuwa a kauyen Tukandu don murkushe wata kungiyar gawurtattun 'yan ta'adda da ke da alhakin aikata laifuka da dama a yankin."



Kakakin rundunar sojin Nijeriya Birgediya Janar Onyema Nwachukwu ya ce dakarunsu sun kaddamar da "samame da aka tsara cikin nutsuwa a kauyen Tukandu don murkushe wata kungiyar gawurtattun 'yan ta'adda da ke da alhakin aikata laifuka da dama a yankin."

Post a Comment

0 Comments