Masha Allah 🤲 Furodusa Abdul Amart ya siyawa iyalan Marigayi S Bono Gid...











DA ƊUMI ƊUMI: Furodusa Abdul Amart ya siyawa iyalan Marigayi S Bono Gid

Daga Bashir Muhammad Maiwada

Wata Majiya Da Muka Samu Shine, Babban Furodusa Abdul Amart (Mai Kwashewa) Mai Shirya Shirin Manyan Mata Ya Siyawa Iyalan Marigayi Aminu S Bono Gida Da zasu Zauna.

Posted in Labaran Duniya


Post a Comment

0 Comments