A gobe Alhamis ne idan Allah ya kaimu Kotun ฦ˜olin Najeriya zata raba gardama tsakanin Gwaman jihar Kano Abba gida-gida da Nasiru Yusuf Gawuna,

 







A gobe Alhamis ne idan Allah ya kaimu Kotun ฦ˜olin Najeriya zata raba gardama tsakanin Gwaman jihar Kano Abba gida-gida da Nasiru Yusuf Gawuna, muna son jin ra'ayoyinku shin tsakanin Abba K Yusuf da Nasiru Gawuna wa kuke yiwa fatan samun nasara a wannan Shari'a?


Muna roฦ™on duk wanda ya gama kaษ—a ฦ™uri'arsa ya tura wannan akwatin zaษ“e zuwa sauran groups din jama'a su samu damar kaษ—a tasu ฦ™uri'ar ga wanda suke so a tsakanin waษ—annan mutane biyu kuma zamu faษ—i sakamakon farko na zaษ“en idan Allah ya kaimu gobe

muna son jin ra'ayoyinku shin tsakanin Abba K Yusuf da Nasiru Gawuna wa kuke yiwa fatan samun nasara a wannan Shari'a?


Post a Comment

0 Comments