Abubuwa ukku Dake sa mata yin karyar rashin lafiya don sun hana mazajen yin jima'i dasu
Daga cikin abubuwan dake sabbaba mutuwar aure a wannan zamanin harda yawan jin zafin juna da yawan faÉa da riki a tsakanin ma'aurata, kuma wannan na faruwa ne sakamakon rashin biyan buĘata a lokacin saduwa, wasu lokutan idan miji ya nemi saduwa da matarsa ba zata hana shi ba amma kuma sai tayi masa Ęaryar rashin lafiya don ya Ęyaleta
Daga Ęarshe sakamakon bincike ya gano dalilai ukku dake sa mata yiwa mazajensu hakan


0 Comments