ALLAHU AKBAR: “Ku kalli yadda aka tsara kayan sautin kiran Sallah a Masallacin Harami”
Wannan shine Studio mafi tsada a Duniya wanda aka kashe zun-zurutun kuΙi har dala biliyan 8 kimanin naira trillion 9 ₦9,000,000,000,000 a kuΙin Najeriya wajen gina shi ba don neman kuΙi, kaΙe-kaΙe ko waΖa ba, sai kawai don ayi kiran Sallah da karatun Alqur'ani a Masallacin Harami dake Ζasar Saudi Arabia gaba Ιaya covers Ιin da kayan sautin ke ciki na Zinari da Gold ne
Don Allah ku tura wannan labarin zuwa sauran groups don ran maΖiya Allah ya Ζara Ιaci
Muna fatan Allah ya Ζarawa ANNABI daraja


0 Comments