An kama mutumin daya zagi Matar MANZON ALLAH SAW a brnin Makka











An kama mutumin daya zagi Matar MANZON ALLAH SAW a brnin Makka


Bugu da Ζ™ari sake gina babban masallacin juma’a Ι—in yana da nasabar rushewar wani Ι“angare na masallacin wanda har ya jawo asarar rayuka na mutum 8 tare da jikkata wasu ba’adi mahalarta sallar la’asar a ranar juma’ar da ta gabata.”

Manya-manyan baΖ™i ne daga sassa daban-daban a Nijeriya zasu halarci wannan babban taron da zai gudana a yau Asabar insha Allahu.”

Za’a gudanar da babban taron Ζ™addamar da taswiran gina sabon masallacin ne a yau asabar 14/October/2023 da mislalin 11:00am a babban Ι—akin taro na shehu musa ‘yaradua dake babban birnin tarayya Abuja.”

Post a Comment

0 Comments