Shegen iya yi da tsaurin kai sai Talaka shi ba kowa ba, shi ba Ιan gidan kowa ba, bai aje ba, bai ba kowa ajiya ba amma ya dunga gindaya miki tsauraran sharuΙΙa sai kace ya aureki ga binciken tsiya, amma mai kuΙi idan yana sonki babu wani bincike aurenki kawai zai yi
Kunji fa Talakawa menene ra'ayoyinku shin kun gamsu da wannan iΖirari nata?


0 Comments