Masha Allah yanzu yanzu wannan baiwar Allah ta karษi addini Musulunci
Masha Allah addinin Musulunci ya samu ฦaruwa ta canza suna zuwa Maryam, kuma ana cigiyar ษan'uwanta Musulmi wanda za'a haษasu aure ya riฦe ta ya koyar da ita addinin Musulunci saboda tace ba zata koma gidansu ba muna fatan Allah ya dauwamar da duga-duginta cikin addinin


0 Comments