Wallahi ina neman Mijin Aure ko talaka ne ina so—Zahra
Ni bama sai na samu mai kuษin ba ko talakan ya samu ina so yadda ake sanyin nan
Wasu kuma ke yin rubuce-rubuce da nufin jan hankalin mabiyansu wato followers, ta yadda za kuga ฦดan mata da samari na yin abubuwan da zasu ษauki hankulan abokansu na sada zumunta.
Wata budurwa mai suna Fatima ta ce tana neman Mijin Aure kuma dagaske take kida talaka ne tana son sa.


0 Comments