Yadda miji zai magance yin bacci da zarar ya sadu da matarsa sau ษ—aya alhali ita bata gaji ba











Bincike ya nuna cewa kashi 85% na mace-macen auren da ake samu suna faru ne sanadiyyar rashin biyan buฦ™ata a yayi saduwa a ษ“angaren maza da matan baki ษ—aya, saboda mafi akasarin maza da zarar sun sadu da matansu sau ษ—aya sunyi inzali sai gabansu ya kwanta daga nan sai kasala ta lulluษ“e su sai bacci ba tare da sun biyawa matansu buฦ™ata sun gamsar dasu ba don wata maccen mafi ฦ™aranci sai namiji ya sadu da ita sau 5 sannan buฦ™atar ta ke biya

Amma sai kaga namiji da zarar yayi sau ษ—aya sai bacci ya ษ—auke shi ita kuma matarsa ta dunga kallonsa tana ษ“ata rai daga nan sai ta soma jin haushin sa sai rashin biyayya ya biyo baya shi kuma ya kasa jurewa ya saketa waษ—annan sune manyan dalilan dake sabbaba mutuwar aure saboda haka ga wasu dubaru da likitoci suka bayar don kaucewa jin kasala ko bacci a lokacin saduwa da iyali

Matuฦ™ar kuka jaraba waษ—annan hanyoyin zaku iya saduwa da matanku sau goma ba tare da sha'awarku ta ษ—auke ko gabanku ya kwanta ba balle bacci ko gajiya saboda haka a jaraba waษ—annan hanyoyin Allah yasa mu dace waษ—anda basu da aure Allah ya basu damar yi

Post a Comment

0 Comments