Hisba ta sa kyautar Naira Miliyan biyu ga duk wanda ya bata bayanan inda zata kamo su Murja

Hisba ta sa kyautar Naira Miliyan biyu ga duk wanda ya bata bayanan inda zata kamo su Murja

Hukumar Hisba a jihar Kano ta bada umarnin kama waɗannan mutanen gudan biyar a duk inda aka gansu

1. Maiwushirya

 2. Murja Kunya

3. Ummi Shakira

4. Hassan MakeUp

5. Kano State Material

Bugu da ƙari hukumar tace zata bada kyautar Naira Miliyan biyu ga duk wanda ya tsegunta mata bayanan inda zata kamo su

Post a Comment

0 Comments