HOTUNA: “Muna neman addu’ar ku a kan hanyar mu ta yin tattaki”—Kausar

HOTUNA: “Muna neman addu’ar ku a kan hanyar mu ta yin tattaki”—Kausar

A wani saƙon Hotuna data wallafa a shafinta budurwar mai suna Kausar tace tana roƙon ƴan'uwa Musulmi su sanya su cikin addu'a a kan hanyar su ta yin tattaki

Muna fatan Allah yasa a tashi lafiya

Post a Comment

0 Comments