Innalillahi wanna ilaihiraju'un,Allah yayiwa qawayen Amarya 6 da qanin ango Rasuwa jiya da yammacin jummaat....











Allah sarki Kalli cikakken Hotunan Yan matan amarya 6 tare da kanin ango da sukayi hadarin mota yayin Kai amarya suka mutu a Edati ta jihar Neja….


Kawayen Amarya Su Shida Tare Da Kanin Ango Sun Rasu A Yammacin Jiya Juma’a, Sandiyyar Hadarin Mota A Yayin Kai Amarya A Yankin Karamar Hukumar Edati Ta Jihar Neja


Allah Ya jikansu da rahama.

Post a Comment

0 Comments