Innanillahi wainna ilahirrajiun kanin ango tare da kawayen amarya guda shiga sun mutu sakamakon…..

Innanillahi wainna ilahirrajiun kanin ango tare da kawayen amarya guda shiga sun mutu sakamakon…..

yan matan guda 6 da kanin ango sun rasuneh sakamakon Wani mummunan hadarin mota Daya auku a jihar Nijar state da yammacin yau jumuat muna adduar Allah ya jikansu da gafara

Post a Comment

0 Comments