Masu cewa suna son auren mahaifiyata don Allah ko kunyata bakwa ji—Maryam Labarina

Masu cewa suna son auren mahaifiyata don Allah ko kunyata bakwa ji—Maryam Labarina

Fatima Husain Maryam a Labarina tace rashin kunya ne yasa wasu ke cewa zasu auri mamarta abin ma har ya tsallake kanta

Menene ra'ayoyinku shin tsakanin ita da mahaifiyar tata wacce zaka iya aura idan aka baka zaɓi?

Post a Comment

0 Comments