Na auri Harija ban sani ba ta hana ni sukuni yanzu haka na sha leda biyar ta ruwa—Sanusi











Na auri Harija ban sani ba ta hana ni sukuni yanzu haka na sha leda biyar ta ruwa—Sanusi


Wani Matashi a Nijeriya Sunusi Aliyu wanda yayi sabon Aure ya ce babu daษ—i a cikin sabon aure “inda har ya kara da Wallahi!; Ya ci gaba da faษ—in haka! yau kimanin kwana biyu kenan bai samu daman zuwa wajen aiki ba saboda ba shi da lafiya.”


Ya ฦ™ara da cewa; ya sha ruwa leda biyar rigis har yanzu bai gama dawo wa dai-dai ba, matarsa ce ta jawo mashi saboda kullun suna tare, a bisani ya ฦ™ara da cewa; kai jama’a ya gaji fa wasu matan wallahi sai a Hankali.


Matashin ya faษ—i haka ne a ฦ™arฦ™ashin wurin rubuta Sharhi na Shafin (Aure Dadi) kamar yadda hakan ya jawo ce’ce ku ce;

Post a Comment

0 Comments