Zainab ta lashe gasar karatun Alƙur’ani an bata kyautar Naira Miliyan 5 da sabuwar Mota da kujerar Makkah

Zainab ta lashe gasar karatun Alƙur’ani an bata kyautar Naira Miliyan 5 da sabuwar Mota da kujerar Makkah

An karrama Hafizar Alƙur'ani Zainab Muhammad wacce tazo ta ɗaya a gasar karatun Kur'ani da kyautar Naira Miliyan 5 da sabuwar Mota da kujerar Hajji

Muna fatan Allah ya bamu ƴaƴa na gari

Post a Comment

0 Comments