An ɗaura auren tsohuwar Jarumar Kannywood Fati KK a yau,Allah yasa mutu ka raba.

An ɗaura auren tsohuwar Jarumar Kannywood Fati KK a yau,Allah yasa mutu ka raba.

Jarumar ta tabayin aure a likacin baya akallah sau biyu wannan neh na ukku

Bayan Daura Auren ta wallafa a shafinta na Instagram Inda take fatan jamaa zasu tayata da addua..

Muna adduar Duk Wanda Yake bukatar Aure Allah kayi Masa budi na Alheri 

Post a Comment

0 Comments