I'nnalillahi wa'inna'ilaihi Raju'un!Allah yayiwa Bintu ta Shirin (dadin kowa )Rasuwa yanzu_yamzu...

I'nnalillahi wa'inna'ilaihi Raju'un!Allah yayiwa Bintu ta Shirin (dadin kowa )Rasuwa yanzu_yamzu...

BINTU DADINKOWA TA RASU

Jarumar Kannywood da take fitowa a matsayin Bintu ta shirin Dadinkowa na tashar Arewa 24 ta rasu yau Lahadi sakamakon rashin lafiya da ta sha fama da shi. 

Allah Ya gafarta mata.

Post a Comment

0 Comments