Lefe : Abokan ango sun Ζ™arbo lefe daga gidan su amarya kwana Shidda kafin a daura aure











A cikin wannan yanayi da tsadar rayuwa da ake cikin Nijeriya da kuma rashin samun samarin aure wasu na nan kullum suna sallah dare da azumi Allah ya kawo musu mazan aure.

A lokacin wasu kuma sun samu amma akan rashin tawali da kwaΙ—ayi sunga anyiwa kawayen su , dole suma sai anyi musu wannan wani labari ne da wani matashi ya bada a shafinsa na facebook Ahmed muntaqa yana cewa yarinyar da abokinsa ya nema saura kwanaki ladan za’a daura aure tayiwa kanta.


Da ni dana jagoranci tawagar abokanmu, da shi abokin namu daya kai lefen (Dan-Ali) duk bamuyi nadamar karΙ“owa ba kuma mun wuce shafinta kenan har abada. Zamu nemarmai wata yar masu mutunci.

Yarinyar yan Kaduna ne, amma anan Maraba, Abuja suke zama. Abokinmu kuma dan Jos ne amma makanike ne a Abuja.”- inji Ahmed muntaqa


INDA RANKA KASHA KALLO : kwaΙ—ayi ne ko kaddara za'a ce kwana shidda a daura aure amma abu ya lalalace haka laifin iyaye ne ko laifin yaran ne, amma tana cikin fustin din domin kuyi alkalanci

 

Post a Comment

0 Comments