Asalin jihar Kano ba ta musulmai ceba ta kiristoci da maguzawa ce—Aisha Yesufu











Asalin jihar Kano ba ta musulmai ceba ta kiristoci da maguzawa ce—Aisha Yesufu

Fitacciyar Ζ΄ar gwagwarmayar nan a Najeriya Aisha Yesufu tace asalin garin Kano ba na musulmai bane, mallakin maguzawa ne kawai dai Musulmin sun zo ne daga baya suka yi ta yin aure-aure suna haihuwa har suka yi yawa suka rinjayi asalin masu garin inda suka Ζ™wace ta kuma suka mayar da ita jihar Musulmai

Kunji fa menene ra'ayoyinku shin kun gamsu da wannan magana ta Aisha Yesufu?

Post a Comment

0 Comments