Da Dumi-Dumi: Wasu fusatattun mutane sun fasa rumbun ajiyar kayan abinci na gwamnati a Gwagwa da ke Abuja











Da Dumi-Dumi: Wasu fusatattun mutane sun fasa rumbun ajiyar kayan abinci na gwamnati a Gwagwa da ke Abuja babban birnin Nijeriya, inda suka wawushe kayan abinci da aka ajiye a safiyar Lahadin nan.


_





Kalli video 

Post a Comment

0 Comments