HADI NA MUSAMMAN: Yadda Zaka Hada Maganin Kara Gashi da San,ko Cikin Sauki Kalli video…











Yadda Zaka Hada Maganin Kara Gashi Ko Kuma Masu San,ko ga Yadda Zaku Sa Gashi ya Fito Cikin Sauki a Du Inda Kuke Bukatar Gashi a Tareda Ku!!

Ga Hanyoyin da Zaku Bi Cikin Sauki don Hada Wannan Magani,

1_ Zaka Samu Albasar Ka Babba
2_ Zaka Nemo Kanin Fari
3_ Sannan Zaka Nemo Ayaba
4_ Zaka Nemo Ganyen Grass
5_ Zaka Samu Ruwa

Wannan Sune Kayan Hadin Domin Ganin Yadda Za'a Kwaba Su Su zama Kamar Mai Ku Kalli Faifan Bidiyon Gashi Nan a Kasa Mun Gode 👇 

Post a Comment

0 Comments