Fitacciyar mai amfani da kafafen sada zumunta na zamani Zuwaira Kolo, tayi kira ga matan da suke ganin cewa Sanyi da Basir ya rarake mazajensu shi yasa basa iya taษuka wani abin azo a gani a kan gado, inda tace duk maccen dake da irin wannan tunanin ta bawa mijinta damar ฦara aure daga nan zata gane cewa ita ce keda Sanyi da Basir ษin ko kuma shi


0 Comments