Dr. Haleema tace tana da tabbacin babu wani ɗa namijin da zai tsallake ta ya zaɓi wata Naira Miliyan 10 saboda tsabar kyan da Allah yayi mata ta san mawuyaci ne a samu wanda zai ce yafi son a bashi kyautar Naira Miliyan 10 da a bashi aurenta
Kunji fa menene ra'ayoyinku shin tsakanin Miliyan 10 da Dr. Haleema wa kafi so?


0 Comments