Wata budurwa tayi Bidiyo wanda a ciki ta fashe da kuka inda take bayya yadda take tarairayar saurayinta don kar ya barta amma saida ya jawo dalilin da yasa suka ɓata don kar ya yi mata hidimar Azumi da ɗinkin Sallah tace suna cikin waya kawai sai tayi tari shine yace ta zage shi ya kashe waya daga nan suka ɓata
Menene dalilin da yasa mafi yawan samari ke ɓatawa da ƴan matansu a lokacin azumi da bukukuwan Sallah?


0 Comments